logo

HAUSA

Kamfanin samar da tufafi na Jimo

2022-12-17 14:56:13 CMG Hausa

Kamfanin samar da tufafi na yankin Jimo na birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin yana kwazo da himma domin habaka cinikayyar waje. (Jamila)