logo

HAUSA

Layin dogo tsakanin Jinan da Zhengzhou

2022-12-16 15:02:58 CMG Hausa

Ana gina layin dogo iri na saurin tafiya dake tsakanin birnin Jinan na lardin Shandong da birnin Zhengzhou na lardin Henan na kasar Sin. (Jamila)