logo

HAUSA

Bikin baje kolin na’urorin kare muhallin kasa da kasa karo na 17

2022-12-15 16:22:51 CMG Hausa

An shirya bikin baje kolin na’urorin kare muhalli na kasa da kasa karo na 17 a Hong Kong, yankin musamman na kasar Sin. (Jamila)