logo

HAUSA

Wasu ma’aikata mata ‘yan kasar Afghanistan ke aikin rarrabar furen Saffron don neman abin dogaro da kai

2022-12-15 08:10:06 CMG Hausa

Wasu ma’aikata mata ‘yan kasar Afghanistan ke aikin rarrabar furen Saffron don neman abin dogaro da kai. Ana kiran furen Saffron da sunan “Jan zinari”, wani nau’in maganin da ke samun karbuwa sosai a duniya.(Kande Gao)