logo

HAUSA

Shugabannin kasashen Afirka sun isa Amurka domin halartar taron kolin Amurka da Afirka

2022-12-13 01:11:13 CMG HAUSA

Kwanan baya, shugabannin wasu kasashen Afirka sun isa kasar Amurka domin halartar taron shugabannin kasar Amurka da kasashen Afirka daga ranar 13 zuwa 15 ga wata. (Tasallah Yuan)