logo

HAUSA

Bikin baje kolin kayayyakin cinikayya ta yanar gizo na kasa da kasa

2022-12-12 16:08:34 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin kayayyakin cinikayya ta yanar gizo na kasa da kasa karo na farko a birnin Hangzhou, fadar mulkin lardin Zhejiang na kasar Sin. (Jamila)