logo

HAUSA

Shanya naman kifaye a birnin Lianyungang

2022-12-12 09:11:19 CMG Hausa

Yadda masunta ke kokarin shanya naman kifayen da suka kama ke nan a birnin Lianyungang na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)