logo

HAUSA

Shugaba Xi ya koma gida bayan kammala ziyarar aiki a Saudiyya

2022-12-11 15:30:20 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya dawo kasar Sin a ranar Asabar, bayan kammala halartar taron kolin kasar Sin da kasashen Larabawa karo na farko, da taron kolin kasar Sin da hukumar hadin gwiwar kasashen Larabawa na yankin Gulf GCC, da kuma ziyarar aiki da ya gudanar a kasar Saudiyya.   (Saminu Alhassan)