logo

HAUSA

An sake bude wurin shakatawa na Disney dake Shanghai

2022-12-08 14:12:10 CMG Hausa

A yau Alhamis ne, aka sake bude wurin shakatawa na Disney dake Shanghai, wanda yake nuna dawowar sa aiki gadan-gadan (Safiyah Ma)