logo

HAUSA

Ana shirya bikin nune-nunen kayan dusar kankara

2022-12-08 19:51:48 CMG Hausa

Ana shirya bikin nune-nunen kayan dusar kankara na shekara-shekara a birnin Harbin dake arewa maso gabashin kasar Sin.(Zainab Zhang)