logo

HAUSA

Na’urar hako mai kan teku samfurin Enping15-1

2022-12-08 15:07:27 CMG Hausa

An kaddmar da babbar na’urar hako mai a kan teku samfurin Enping15-1 dake kudancin birnin Shenzhen na lardin Guangdong na kasar Sin, inda za a iya hako mai kusan tan 5000 a ko wace rana. (Jamila)