logo

HAUSA

Shugabancin kasar Sin ya gudanar da taron neman ra'ayoyi da shawarwari kan aikin raya tattalin arziki

2022-12-07 15:27:38 CMG Hausa

Kwamitin kolin JKS ya gudanar da wani taron tattaunawa tare da wakilan jama'ar da ba na JKS ba, don neman ra'ayoyi da shawarwari kan yanayin tattalin arziki da ayyukan raya tattalin arziki a shekara mai zuwa.

Xi Jinping, babban sakataren kwamitin kolin JKS ne ya jagoranci taron tattaunawar na ranar 2 ga watan Disamba. (Ibrahim Yaya)