logo

HAUSA

Kumbon Shenzhou-14 ya dawo da irin shinkafa da aka yi girbi karo na farko a sararin samaniya

2022-12-06 19:46:14 CMG HAUSA

Kumbon Shenzhou-14 ya dawo doron kasa da irin shimkafa da aka yi girbi karo na farko a sararin samaniya.(Tasallah Yuan)