logo

HAUSA

Sanarwar kwamitin jana’izar Jiang Zemin ta uku

2022-12-06 15:25:37 CMG Hausa

Bayan rasuwar Jiang zemin, shugabannin kasashe, da gwamnatoci, da majalissu, da hukumomin gwamnatoci, da jam’iyyu, da kungiyoyin kasa da kasa, da jakadun kasa da kasa dake kasar Sin, da aminan ketare dake rayuwa a kasar Sin, da Sinawa mazauna ketare, da ‘yan uwan dake rayuwa a yankunan Hong Kong, Macau, da Taiwan da dama sun aike da sakwannin ta’aziyya, tare kuma da halartar bukukuwan jimamin da aka shirya, a nan bari mu nuna muku babbar godiya. (Jamila)