logo

HAUSA

An kona gawar Jiang Zemin a birnin Beijing

2022-12-05 20:22:45 CMG HAUSA

A yau ne, aka kona gawar Jiang Zemin da ya mutu a ranar Larabar da ta gabata, a makabartar Babaoshan da ke yammacin birnin Beijing.

Xi Jinping da sauran jagororin JKS da na kasa, sun kai gaisuwar ban girma ga marigayi Jiang a babban asibitin rundunar sojojin ‘yantar da al’ummar kasar Sin (PLA), kafin daga bisani suka kai gawar Jiang zuwa makabarta don kona ta.(Ibrahim)