logo

HAUSA

Sana'ar kiwon tumakai a birnin Hai'an

2022-12-05 08:38:33 CMG Hausa

Yadda ake kiwon tumakai da raguna ke nan a birnin Hai’an na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)