logo

HAUSA

Kumbon Shenzhou-14 ya sauka cikin nasara

2022-12-04 22:07:22 CMG Hausa

Kumbon Shenzhou-14 na kasar Sin ya sauka cikin nasara a filin saukar kumbuna na Dongfeng. Jami'an sanya ido na likitoci sun tabbatar da cewa, 'yan sama jannatin Chen Dong, Liu Yang, da Cai Xuzhe suna cikin koshin lafiya, kuma aikin na Shenzhou 14 ya samu cikakkiyar nasara. (Zainab)