logo

HAUSA

An fara sayar da tikitin gasar wasannin Olympics na Paris na 2024

2022-12-02 15:26:26 CMG Hausa

A jiya Alhamis bisa agogon wurin, an fara sayar da tikitin gasar wasannin Olympics na Paris na 2024.(Safiyah Ma)