logo

HAUSA

Kayan adana mai kan teku mafi girma kerar kasar Sin

2022-12-02 15:17:47 CMG Hausa

An kammala aikin kera kayan adana mai da ake kira FPSO a kan ruwan teku a birnin Qingdao na lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)