logo

HAUSA

Gasar gwajin kirkire-kirkire ta kofin Tiangong

2022-12-02 14:25:14 CMG Hausa

An shirya gasar gwajin kirkire-kirkire ta kofin Tiangong karo na 11 a jami’ar koyon ilmomin zirga-zirgar sararin samaniya ta birnin Nanjing, fadar mulkin lardin Jiangsu na kasar Sin. (Jamila)