logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin ya zanta da takwaransa na kasar Laos

2022-11-30 20:20:07 CMG Hausa

Babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin(JKS) kuma shugaban kasar Xi Jinping, ya zanta da babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar juyin juya hali ta jama’ar kasar Laos kuma shugaban kasar, Thongloun Sisoulith a yau Laraba.  (Saminu Alhassan)