An kai wuri mafi zurfi na tekun Kermadec
2022-11-29 15:39:55 CMG Hausa
Masanan kimiyya na kasar Sin da kasar New Zealand sun kai wuri mafi zurfi dake karkashin tekun Kermadec cikin na’urar binciken teku mai dauke da mutane samfurin “Fengdouzhe”. (Jamila)