logo

HAUSA

Sin: an fara fama da tsananin sanyi a wasu sassan kasar

2022-11-29 10:59:15 CMG HAUSA

Daga ranar 29 ga wata zuwa ranar 1 ga watan Disamba, an yi fama da tsananin sanyi a wasu sassan kasar Sin. (Tasallah Yuan)