logo

HAUSA

Ga yadda wata matukiyar jirgin saman yaki ta kasar Sin take aiki da kuma zama a wata rundunar sojan kasar Sin

2022-11-28 08:21:52 CMG Hausa

Ga matashiya Han Jianing, wata matukiyar jirgin saman yaki, inda take aiki da kuma zama a wata rundunar sojan kasar Sin. Han Jianing, wadda ta zama soja a watan Satumban shekarar 2017, ita ce matukiyar jirgin saman yaki ta farko da rundunar sojin kasa ta kasar Sin ta horas da ita. (Sanusi Chen)