Shugaba Xi ya zanta da takwaransa na Mongolia
2022-11-28 20:31:24 CMG Hausa
A yau Litinin ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta da takwaransa na kasar Mongolia Ukhnaagiin Khurelsukh a birnin Beijing fadar mulkin kasar.
Kafin zantawar, an gudanar da bikin maraba da zuwan shugaban na Mongolia, wanda ke ziyarar aiki ta yini 2 a kasar Sin. (Saminu Alhassan)