logo

HAUSA

Sana'ar kiwon rakuma a lardin Gansu

2022-11-28 08:46:45 CMG Hausa

Yadda ake kiwon rakuma ke nan a yankin Ganzhou na birnin Zhangye na lardin Gansu na kasar Sin, sana’ar da ta taimaka sosai ga ci gaban rayuwar makiyayan wurin, musamman ‘yan kabilar Mongol dake wajen. (Murtala Zhang)