logo

HAUSA

Gudummawar da kasar Sin ta samar a gasar cin kofin duniya da ke gudana a Qatar

2022-11-27 21:10:59 CRI


A ranar 20 ga watan nan ne aka bude gasar cin kofin kwallon kafa na duniya a Qatar. Duk da cewa tawagar kwallon kafar Sin ba za ta buga gasar ba, amma ana iya ganin alamomin kasar Sin a gasar ta bana, musamman ma fannin manyan ababen more rayuwa da aka gina, ciki har da filin wasa, da aikin samar da ruwa, da lantarki, wadanda kasar Sin ta taimaka wajen samar da su.

A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske.