Na’urar samar da wutar lantarki da hasken rana
2022-11-25 17:02:12 CMG Hausa
Ana kokarin raya sana’ar kera na’urorin samar da wutar lantarki da hashen rana domin ingiza ci gaban tattalin arziki na birnin Huaibei dake lardin Anhui na kasar Sin. (Jamila)