logo

HAUSA

Zanen tarpaulin da aka samar da fasahar zamani

2022-11-25 17:05:43 CMG Hausa

Ana hanzartar aikin samar da zanen tapaulin ta hanyar kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha a yankin Jimo na birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)