logo

HAUSA

Xi Jinping ya jajantawa takwaransa na tsibiran Solomon

2022-11-25 20:35:56 CMG HAUSA

 

Yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya jajantawa takwaransa na tsibiran Solomon David Vunagi ta wayar tarho, saboda bala’in girgizar kasar da ta abku a kasar. (Amina Xu)