logo

HAUSA

Wani dan Iraki ya dade yana gyaran kekuna kyauta ga yara da talakawa cikin tsawon shekaru 65

2022-11-24 20:44:24 CMG Hausa

Bawan Allah mai burgewa ke nan! Aziz Ali, dan kasar Iraki ne mai shekaru 80 da haihuwa, wanda ya dade yana gyaran kekuna kyauta ga yara da masu fama da talauci cikin tsawon shekaru 65.(Kande Gao)