logo

HAUSA

Na’urar samar da wutar lantarki da karfin iska

2022-11-24 15:04:39 CMG Hausa

An kammala aikin kera na’urar samar da wutar lantarki ta hanyar amfani da karfin iska a kan teku da rukunin Sanxia da kamfanin kimiyya da fasaha na Jinfeng dake lardin Fujian na kasar Sin suka gudanar da nazari cikin hadin gwiwa. (Jamila)