logo

HAUSA

Manyan taurarin wasa a gasar cin kofin duniya

2022-11-22 11:27:51 CMG Hausa

Yanzu haka gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa na gudana a kasar Qatar, inda manyan taurarin gasar daga kasashe daban daban suke fafatawa. Jama’a , shin a ganinku su wane ne za su lashe lambobin da za a mika wa fitattun ‘yan wasa a gasar ta wannan karo? (Lubabatu)