logo

HAUSA

Xi ya taya Kassym-Jomart Tokayev murnar lashe zaben shugaban kasar Kazakhstan

2022-11-21 19:35:27 CMG HAUSA

 

Yau Litinin shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taya Kassym-Jomart Tokayev murnar lashe zaben shugaban kasar Kazakhstan.(Amina Xu)