logo

HAUSA

Ga yadda rundunonin sojin Japan da Amurka suke ci gaba da shirya rawar daji cikin hadin gwiwa

2022-11-21 09:22:12 CMG Hausa

Ga yadda rundunonin sojin Japan da Amurka suke ci gaba da shirya rawar daji ta “Keen Sword 23” cikin hadin gwiwa, a jirgin ruwan yaki na Japan samfurin "Osumi" a yankin teku dake kusa da tsibiran Tokuno da Kyusyu na kasar Japan a ran 17 ga watan Nuwamban. (Sanusi Chen)