logo

HAUSA

Girbin dankali a lardin Jiangsu

2022-11-21 08:15:39 CMG Hausa

Yadda ake yin girbin dankali ke nan a wani kauye dake birnin Rugao na lardin Jiangsu a gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)