logo

HAUSA

Bikin baje kolin hajojin fasahar zamani

2022-11-20 14:09:10 CMG Hausa

An shirya bikin baje kolin hajojin fasahar zamanin kasa da kasa na kasar Sin karo na 24 a birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)