logo

HAUSA

Lambun 'ya'yan itatuwa na zamani

2022-11-18 10:38:27 CMG Hausa


A cikin shirin yau, za a kai ku wani lambun 'ya'yan itatuwa mai fasahar zamani dake karkarar birnin Beijing na kasar Sin, don nuna muku yadda ake yin amfani da fasahohin zamani wajen gudanar da aikin noma a kasar.