logo

HAUSA

Masu fasahohin gargajiyar ’yan kabilar Miao

2022-11-18 16:18:11 CMG Hausa

Yadda 'yan kabilar Miao dake zaune a gundumar Danzhai a lardin Guozhou na kasar Sin, suke kokarin raya da yada fasahohinsu na gargajiya, kamar yin kejin tsuntsaye, da fasahar rina, da kayan ado na azurfa da sauransu. (Maryam)