logo

HAUSA

Babban taron raya na’urorin integrated circuit na duniya 2022

2022-11-18 16:54:24 CMG Hausa

An bude babban taron raya na’urorin integrated circuit na duniya 2022 a birnin Hefei dake lardin Anhui a jiya Alhamis, bisa jigon “Hadin gwiwa da samun nasarar tare ”. (Safiyah Ma)