logo

HAUSA

Andre du Plessis: Ba za a iya raba bunkasuwar duniya da bunkasuwar kasar Sin ba

2022-11-16 11:19:40 CRI



Andre du Plessis, dan kasar Afirka ta kudu ne da ke da shekaru 45 da haihuwa, wanda a halin yanzu yake rayuwa a birnin Kunming, babban birnin lardin Yunnan da ke kudu maso yammacin kasar Sin. Ya ce, irin ni’imtaccen yanayi da mabambantan al’adu na lardin Yunnan da yake rayuwa cikin su a yanzu sun yi matukar burge shi.

A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske. (Lubabatu)