Misalin babbar kwallon kafa ta gasar cin kofin duniya ta Qatar
2022-11-16 19:16:30 CMG Hausa
An ajiye misalin babbar kwallon kafa ta gasar cin kofin duniya ta Qatar a kan wani titin birnin Beijing, wanda ya jawo hankalin jama'a sosai.(Zainab Zhang)