logo

HAUSA

Bikin baje kolin na’urorin zirga-zirgar sararin samaniya

2022-11-16 09:09:46 CMG Hausa

Ana baje kolin sabbin na’urorin zirga-zirgar sararin samaniya a birnin Zhuhai na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)