logo

HAUSA

Xi Jinping zai halarci bikin karbar baki mahalarta taron kolin shugabannin kasashen G20 karo na 17

2022-11-15 09:04:09 CMG Hausa



A yau Talata 15 ga wata da safe ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci karbar baki mahalarta taron kolin shugabannin kasashen G20 karo na 17. (Safiyah Ma)