logo

HAUSA

Dakin zirga-zirgar sararin samaniya na makarantar firamare

2022-11-14 09:37:23 CMG Hausa

An kafa wani dakin yada ilmomin zirga-zirgar sararin samaniya a wata makarantar firamare dake birnin Chengdu, fadar mulkin lardin Sichuan na kasar Sin. (Jamila)