logo

HAUSA

Shugaba Xi ya isa tsibirin Bali na Indonesiya

2022-11-14 15:25:14 CMG Hausa

Da yammacin yau Litinin ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya sauka a filin jirgin saman kasa da kasa na tsibirin Bali dake kasar Indonesiya, kuma zai gana da takwaransa na kasar Amurka Joe Biden. (Jamila)