logo

HAUSA

Xi zai isa tsibirin Bali na Indonesiya

2022-11-14 14:44:57 CMG Hausa

Da yammacin yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai isa tsibirin Bali na kasar Indonesiya cikin jirgin saman musamman.

Shugaba Xi zai halarci taron kolin shugabannin rukunin G20 karo na 17 a tsibirin, tun daga yau Litinin zuwa ranar 17 ga wannan wata, bisa gayyatar da takwaransa na kasar Indonesiya ya yi masa. (Jamila)