logo

HAUSA

Sana'ar noman rogo a lardin Hunan

2022-11-14 08:18:11 CMG Hausa

Sana’ar noman rogo ke nan da ake gudanarwa a gundumar Dao dake lardin Hunan na kasar Sin, sana’a ce da ta taimaka ga ci gaban rayuwar manoman wurin. (Murtala Zhang)