Tashar sararin samaniya ta misali da Sin ta kera a gun bikin nune-nunen jiragen sama na kasar
2022-11-10 11:17:51 CMG Hausa
An gwada tashar sararin samaniya ta misali da Sin ta kera a gun bikin nune-nunen jiragen sama na kasar, karo na 14 da aka gudanar a birnin Zhuhai, wadda ta jawo hankalin jama'a sosai.(Zainab Zhang)