logo

HAUSA

Kasar Sin tana shirn harba kumbon dakon kaya na Tianzhou-5

2022-11-09 15:42:08 CMG Hausa

Hukumar kula da binciken sararin samaniya ta kasar Sin, ta bayyana a jiya cewa, an kai hadakar kumbon Tianzhou-5 da rokar Long March-7 Y6 zuwa wurin da za a harba shi.

Hukumar ta ce,a nan gaba ne za a harba kumbon kamar yadda aka tsara. (Ibrahim)